Littattafan Abubakar Imam

magana-jarice-littafi-na-daya-cover

Magana Jari Ce Littafi Na Daya

Published By: NNPC

Date Published: 1937
ISBN: 978-169-057-7
Wannan littafi, Magana Jari Ce, 1, yana cikin littattafai guda uku da Alhaji Abubakar Imam ya rubuta a cikin wata shida na zamansa a Zariya a shekarar 1936. Dalilin zabo shi kuwa ya rubuta wadannay littattafai shi ne ya shiga wata gasa to rubutun littafi a sheka rar 1933 ya kuma ci nasara da littafinsa na farko ‘Ruwan Bagaja’.

 

magana-jarice-littafi-na-biyu-cover

Magana Jari Ce Littafi Na Biyu

Published By: NNPC
Date Published: 1937
ISBN: 978-169-058
Wannan littafi, `Magana Jari ce, 2′, yana cikin littattafai guda uku da Alhaji Abubakar Imam ya rubuta a cikin wata shida na zamansa a Zariya a shekarar 1936. Dalilin za6o shi kuwa ya rubuta wadannan littattafai shi ne ya shiga wata gasa to rubutun littafi a shekarar 1933 ya kuma ci nasara da littafinsa na farko ‘Ruwan Bagaja’.

 

ruwan-bagaja-cover

Ruwan Bagaja

Published By: NNPC
Date Published: 1934
A cikin farkon zamanin Shaihu dan Ziyazzinu an yi wani mutum motsatstse, wanda a ke kira Koje Sarkin Labari. Dalilin da ya sa a ke kiransa haka, don haukansa ba na zagin kowa ba ne,bakuwa na dukan kowa ba ne. Shi dai ba abin da ya ke so sai ya ji labari, ya tafi wadansu kasashe, ya rika ba attajirai da Sarakuna, su kuwa suna ba shi abinci. In ya ba ka labari, wanda ba ka sani ba, in ka ba shi kudi, sai ya debi hams ya ba ka. Ya tsare ka, ya ce kai kuma sai ka ha shi wani labari, wanda shi kuma bai sani ba.

 

ruwan-bagaja-english-version-cover

Ruwan Bagaja Na Turanci

The Water of Cure
Published By: NNPC
Date Published: 1971

 

tarihin-annabi-kammalalle-cover

Tarihin Annabi Kammalalle

Published By: NNPC
Date Published: 1957

 

abubakar-imam-memoirs-cover

Abubakar Imam Memoirs
Published By: NNPC
Date Published: 1989
ISBN: 978-169-307-1 Soft cover,
978-169-308-8 Hard cover 

Source: www.abubakarimam.com

 

 

Be Sociable, Share!